A continuación aparece una instantánea de la página web tal y como aparecía en 30/04/2024 (la última vez que nuestro rastreador la visitó). Esta es la versión de la página que se usó para la clasificación de los resultados de búsqueda. Puede que la página haya cambiado desde la última vez que la guardamos en caché. Para ver lo que puede haber cambiado (sin la información destacada), ve a la página actual.
Bing no se hace responsable del contenido de esta página.
Sarauniya Elizabeth II (Elizabeth Alexandra Mary) An haife ta a ranar 21 ga watan Afrilun shekara ta alif ɗari tara da ashirin da shida 1926, zuwa ranar 8 ga watan Satumba shekarata 2022. Ita ce SarauniyarUnited Kingdom da wasu ƙasashen Ƙungiyar Ƙasashe masu tasowa.
Bayan rasuwar mahaifin ta a watan Fabrairun shekara ta alif 1952, tazama shugaban Commonwealth kuma queen regnant na ƙasashe bakwai (7) dake cikin Commonwealth: United Kingdom, Kanada, Australiya, New Zealand, Union of South Africa, Dominion of Pakistan, da Ceylon. Tayi mulki da kawo sauyin dokokin ƙasashe kamar devolution in the United Kingdom, Canadian patriation, da kuma decolonisation of Africa. A tsakanin shekarar alif 1956 da shekarar alif 1992, adadin yawan ƙasashen da Elizabeth ta II ke mulka sun sauya kasantuwar wasu yankuna sun samu ƴancin cin gashin kansu, waɗanda suka haɗa da ƙasa kamar Africa ta kudu, Pakistan, da Ceylon (wanda aka canja wa suna zuwa Sri Lanka), wasu kuma sun zama republics. Daga cikin ziyarce ziyarcen ta na tarihi da huɗɗoɗinta akwai state visit to the Republic of Ireland da kuma ziyararta ga ko ziyartan Pope Roma biyar. Manyan biki a Rayuwarta akwai coronation in 1953 da murnar cikarta shekara ashirin da biyar a karagar mulki Silver, Da na shekara hamsin Golden, Da kuma Diamond Jubilees a shekara ta alif 1977, 2002, da 2012 dasuka gabata. A shekarar 2017, tazama sarauniyar Biritaniya ta farko da takai Sapphire Jubilee. Kuma ita ce mafi tsawon shekaru akan Sarautar Biritaniya har wayau ita ce tsohuwar sarauniyar data daɗe akan karagar mulki kuma mace shugaba da tafi daɗewa a duniya, kuma mafi tsawon shekaru akan karagar mulki cikin shugabannin duniya dake raye a yanzu.
Elizabeth ta fuskanci suka daga ƴan republican sentiments da na ƴan jarida royal family, musamman bayan rabe-raben auren ƴa yanta her annus horribilis a shekarar 1992 da rasuwar death in 1997 wadda tsohuwar sarakuwarta ce Diana, Sarauniyar Wales. Duk da yake samun goyon bayan masarautar ya cigaba da ƙaruwa, hakama cigaba da karɓuwarta da ƙarin farin jinin ta..
Ƴar uwar Elizabeth ɗaya, itace Princess Margaret, an haife ta a shekarar 1930. Sunyi karatunsu a gidan mahaifinsu a ƙarƙashin kulawar mahaifiyarsu da kuma maikula dasu wato, Marion Crawford.[8] Karatunsu yafi mayarda hankaline akan tarihi, Harshe, literature da Waƙa.[9] Crawford ya wallafa tarihin Elizabeth da yarintar Margaret, wanda akaiwa laƙabi da The Little Princesses in 1950, much to the dismay of the royal family.[10] Littafi ya fayyace son da Elizabeth kewa Dokuna da Karnuka, yadda takeda tsari, da halayyarta na ɗaukan nauyin abunda ke ƙarƙashin ta.[11] ".[12] Wasu kuma sun yi na'am da irin waɗannan abubuwan: Winston Churchill ya kwatanta Elizabeth lokacin da take da shekaru biyu a matsayin "halayya. Tana da iska mai iko da tunani mai ban mamaki a cikin jariri." amma mai hankali da kiyaye".[2].